Labaran Labaran Duniya Na Yau |, jita -jita da kwa-kwaf na yau da kullun akan Legit.ng

Ana jimamin mutuwar shugaban kasar Iran, an kwantar da sarkin Saudiya a asibiti

A yayin da duniya ke jimamin mutuwar shugaban Iran, Ebrahim Raisi, a hannu daya kuma, an kwantar da sarkin Saudiya, Salman bin Abdulaziz a asibiti saboda cutar huhu.

You Might Also Like