Tirkashi: 'Bible' din yanzu tatsuniyar gizo da koki ce - Ikhide Ikheloa ya caccaki Kiristocin Afirka
Ranar Litinin din nan ne Ikhide Ikheloa, wanda aka fi sani da PA Ikhide, ya caccaki mutanen yankin Afirka akan yadda suka yadda da littafin Bible. Ikhide ...